IQNA

Dararen Watan Ramadan A India

23:49 - May 09, 2020
Lambar Labari: 3484779
Tehran (IQNA) Yanayin watan Ramadan mai alfarma  a tsakanin musulmin India.

A kowane lokaci yanayin watan Ramadan daban yake da sauran lokuta a wurin musulmi a ko’ina suke  a cikin fadin duniya. Haka lamarin yake  akasar India mai mulmi miliyan 150, suna da al’adu na musamman a  lokacin azumin watan Ramadan mai alfarma

3896938

 

Abubuwan Da Ya Shafa: india watan ramadan mai alfarma musulmi azumi
captcha