IQNA

Goyon bayan darakta da daliban makarantar kur'ani a Senegal ga Palasdinu

18:17 - October 22, 2023
Lambar Labari: 3490022
Daraktan makarantar kur’ani a kasar Senegal ya bayyana goyon bayansa ga al’ummar Palastinu da ake zalunta ta hanyar karanta ayoyin kur’ani mai tsarki ga ‘yan uwansa dalibai.​​

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

captcha