IQNA

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 30

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta karshe ta watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

https://iqna.ir/en/news/3487839

Abubuwan Da Ya Shafa: ramadan ، karatu ، kur’ani ، makaranci ، kasar iran