Tafsiri da malaman tafsiri (13)
Tafsirin Surabadi tsohuwar tafsirin kur'ani ne wanda malamin Sunna Abu Bakr Atiq bin Muhammad Heravi Neishaburi wanda aka fi sani da Surabadi ko kuma Sham a karni na biyar a harshen Farisa, kuma ana kiransa da "Tafseer al-Tafaseer".
Lambar Labari: 3488437 Ranar Watsawa : 2023/01/02
Sheikh Maher Hammoud:
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar malaman gwagwarmayar gwagwarmaya a kasar Labanon ya jaddada cewa gwamnatocin kasashen Larabawa na sasantawa ba su cancanci jagoranci a yakin da ake yi da gwamnatin sahyoniyawa ba, yana mai jaddada cewa: arangamar da ke tafe da Tel Aviv yaki ne na kusa da karshe har sai an ruguza wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3487954 Ranar Watsawa : 2022/10/04
Tehran (IQNA) Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya yi barazanar janye dakarun kasarsa daga Mali idan ta kama hanyar zama kasa mai tsatsaurin ra’ayin Islama.
Lambar Labari: 3485966 Ranar Watsawa : 2021/05/30
Tehran (IQNA) wurin adana kayan tarihin muslunci na kasar Australia a gundumar Melbuorne.
Lambar Labari: 3485634 Ranar Watsawa : 2021/02/09
Tehran (IQNA) an gudanar da zaman juyayin ashura a husainiyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagora.
Lambar Labari: 3485133 Ranar Watsawa : 2020/08/30
Tehran (IQNA) an bude ajujuwan kur’ani na bazara a kasar Aljeriya ta hanayar yanar gizo domin amfanin ‘yan makaranta.
Lambar Labari: 3484970 Ranar Watsawa : 2020/07/10
Tehran (IQNA) kwamitin makaranta kur’ani na kasar Masar ya dakatar da Salah Aljamal babban mamba a kwamitin saboda wani furuci da ake kallonsa a matayin cin zarafi ga manyan makaranta.
Lambar Labari: 3484841 Ranar Watsawa : 2020/05/27
Tehran (IQNA) a kowace shekara musulmia kasar hadaddiyar daular larabawa suna gudanar da al’adu daban-daban a wannan wata.
Lambar Labari: 3484815 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Jam'iyyar gurguzu a Sudan ta zargi gwamnatocin Saudiyya da UAE da yunkurin karkatar da juyin da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3484215 Ranar Watsawa : 2019/11/02
Bnagaren kasa dakasa, gwamnatin kasar Amurka ta saka kungiyar Ikhawan ta kasar Masar a cikin kungiyoyin da take kira na ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483593 Ranar Watsawa : 2019/05/01
Bangaren siyasa, an gudanar da zaman makokin shahadar Sayyidah Fatima Zahra (AS) tare da halartar jagoran juyin juya hali.
Lambar Labari: 3483358 Ranar Watsawa : 2019/02/09
Bangaren kasa da kasa, daruruwan yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra'ayi sun kutsa kai a yau a cikin masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482816 Ranar Watsawa : 2018/07/08
Bangaren kasa da kasa, wasu makaranta kur'ani mai tsarki su biyu daga birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu sun ziyarci mahaifar sheikh Abdulbasit Abdulsamad a Masar.
Lambar Labari: 3482411 Ranar Watsawa : 2018/02/19