Tehran (IQNA) ministocin harkokin wajen kasashen Iran, Qatar da kuma Turkiya sun tattauna ta wayar tarho kan batun halin da ake ciki a Afghanistan da batun ayyukan hadin gwiwa wajen yaki da corona.
Lambar Labari: 3484708 Ranar Watsawa : 2020/04/13
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya aike da wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3484614 Ranar Watsawa : 2020/03/12
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana Birtaniya a matsayin wata babbar ‘yar amshin shata ga Amurka.
Lambar Labari: 3484415 Ranar Watsawa : 2020/01/14
Bangaren kasa da kasa, Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya jinjinawa ministan harkokin wajen Iran akan tayin dakansa wajen kalubalantar Amurka
Lambar Labari: 3483950 Ranar Watsawa : 2019/08/15
Bangaren siyasa, Muhammad jawad Zarfi wanda Amurkan ta shigar da sunansa a cikin jerin sunayen mutanen da ta kakabawa takunkumi, ya bayyana cewa:
Lambar Labari: 3483901 Ranar Watsawa : 2019/08/01
Bangaren siyasa, ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, Iran za ta yi tsayin daka a kan yakin tattalin arzikin da aka kaddamar a kanta.
Lambar Labari: 3483853 Ranar Watsawa : 2019/07/18
Bangaren siyasa, ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa za su kai karar Amuka a gaban majalisar dinkin duniya kan shisshigin da ta yi a cikin kasar Iran.
Lambar Labari: 3483759 Ranar Watsawa : 2019/06/21
Ministan harkokin wajen Iran ya mayarwa shugaban Amurka da martani dangane da barazanar da ya yi a kan akasar Iran.
Lambar Labari: 3483657 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Bangaren siyasa, shugaban kwamitin kula da harkokin siyasar waje a majalisar dokokin kasar Iran ya yi Karin haske kan furucin Zarif .
Lambar Labari: 3483585 Ranar Watsawa : 2019/04/28
Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif ya ce siyasar Trump kan Iran ba za ta yi nasara ba.
Lambar Labari: 3483582 Ranar Watsawa : 2019/04/27
Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ya gana da shugaban kasar Syria Basshar Assad yau Talata a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483550 Ranar Watsawa : 2019/04/16
Ministan harkokin wajen Iran, Muhammad Jawad Zarif ya wallafawannan batun ne a shafinsa na Twitter sannan ya kara da cewa; Amurka ce ummul haba’isin duk wani rashin zaman lafiya a cikin yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3483483 Ranar Watsawa : 2019/03/23
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah sayyid Hassan Nasrullah.
Lambar Labari: 3483366 Ranar Watsawa : 2019/02/12