Tehran (IQNA) wannan addu'a ce ta musamman da ake yi domin ziyarar Imam Musa Bin Jaafar Al-Kazem (AS)
Addu'a wannan addu'a ta musamman da ake yi domin ziyarar Imam Musa Bin Jaafar Al-Kazem (AS) wanda shi ne Imami na bakawai daga cikin Imamai na Ahlul bait (AS) .