IQNA

Jifar Shaidan a aikin Hajjin 2022

TEHRAN (IQNA) – jifan shaidan na daga cikin ladubban da alhazai ya kamata su yi a lokacin aikin hajji. Musulmai sun yi jifa da duwatsu a bango uku, da ake kira Jammarat.

Rami al-Jammarat ko kuma alamar jifan shaidan na daga cikin ladubban da alhazai ya kamata su yi a lokacin aikin hajji. Musulmai sun yi jifa da duwatsu a bango uku, da ake kira Jammarat, da ke Mina, a gabashin Makka.

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: jifan shaidan ، alhazai ، gabashi ، makka ، Rami al-Jammarat