IQNA

Titunan Najaf gabanin Tafiyar Arbaeen

NAJAF (IQNA) – Dubban daruruwan mutane ne suka isa birnin Najaf na kasar Iraki domin gudanar da tattakin arbaeen .

Dubban daruruwan mutane ne suka isa birnin Najaf na kasar Iraki domin gudanar da tattakin arbaeen na Imam Hussain (AS)  inda suke fara yada zango tare da ziyarar Hubbaren Imam Ali (AS) kafin su wuce zuwa Karbala domin gudanar da tattakin safiyar Arba’in.

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: tattakin arbaeen ، hubbaren imam ali ، karbala ، birnin najaf