iqna

IQNA

palastinu
Daraktan makarantar kur’ani a kasar Senegal ya bayyana goyon bayansa ga al’ummar Palastinu da ake zalunta ta hanyar karanta ayoyin kur’ani mai tsarki ga ‘yan uwansa dalibai.​​
Lambar Labari: 3490022    Ranar Watsawa : 2023/10/22

New York (IQNA) Amurka ta yi watsi da kudurin da Brazil ta gabatar wa kwamitin sulhu da nufin kawo karshen rikicin zirin Gaza da kuma samar da sharuddan aika kayan agaji.
Lambar Labari: 3489998    Ranar Watsawa : 2023/10/18

Riyadh (IQNA) Saudiyya ta yi Allah wadai da cin zarafi da yahudawan sahyuniya suka yi a Masallacin Al-Aqsa tare da jaddada goyon bayan al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3489871    Ranar Watsawa : 2023/09/25

Wadanda suka halarci masallacin Al-Aqsa da kuma Masla Bab al-Rahma sun cika manufar farko ta fitilun kur'ani na aikin jinkai ta hanyar halartar wannan wuri mai albarka tare da karatun kur'ani mai girma tare.
Lambar Labari: 3489342    Ranar Watsawa : 2023/06/20

Fasahar tilawar kur’ani  (26)
Hankali da sha'awar masu karatun kur'ani da hanyoyin karatun kur'ani ba su kebanta ga musulmi ba, haka nan ma masoyan sauran addinai su kan yi sha'awar sa idan suka ji sautin karatun kur'ani. Wani lokaci wannan sha'awar ta haifar da gano basira da ƙarfafawa ga girma da ci gaba.
Lambar Labari: 3488624    Ranar Watsawa : 2023/02/07

Daruruwan Falasdinawa ne suka gudanar da addu'o'i a jiya da yamma a masallacin Al-Aqsa domin jin dadin rayukan wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya da Siriya.
Lambar Labari: 3488622    Ranar Watsawa : 2023/02/07

Tehran (IQNA) Mahalarta taron kasa da kasa na "Farkawa " sun jaddada cewa yunkurin Imam ya ba da kwarin gwiwa ga musulmin duniya tare da kara karfin gwiwa wajen fuskantar manyan ma'abota girman kan duniya.
Lambar Labari: 3487375    Ranar Watsawa : 2022/06/03

Tehran (IQNA) kafofin yada labaran Syria sun sanar da rasuwar ministan harkokin wajen kasar da safiyar yau Litinin yana da shekaru saba'in da tara.
Lambar Labari: 3485371    Ranar Watsawa : 2020/11/16

Yahya Nuruddin Abu Taha mahardacin kur’ani ne mai shekaru 7 da haihuwa a Falastinu.
Lambar Labari: 3484212    Ranar Watsawa : 2019/11/01

Bangaren kasa da kasa, dakarun Gwagwarmayar Palastiwa sun mayar da martani kan hare-haren da jiragen yakin Sahayuna suka yankin zirin gaza, daga daren jiya laraba zuwa wayewar yau alhamis, sun harba rokoki fiye da dari biyu zuwa yankunan yahudawa 'yan kama wuri zauna dake kudancin Palastinu.
Lambar Labari: 3482881    Ranar Watsawa : 2018/08/10

Bangaren kasa da kasa, a yau dubban Palastinawa suka gudanar da gangamin ranar kasa karo na arba’in da biyu.
Lambar Labari: 3482525    Ranar Watsawa : 2018/03/30

Bangaren kas ada kasa, babban kwamitin kula da wuraren ibada na mabiya addinin kirista a Palastinu ya yi kakkasaura suka kan keta alfarmar wuraren ibada na kirista da yahudawa ke yi.
Lambar Labari: 3482515    Ranar Watsawa : 2018/03/27

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta gabatar da wata bukata a gaban taron majalisun kasashe duniya kan a yi Allawadai da Iran amma aka yi watsi da wannan daftarin kudirin.
Lambar Labari: 3482511    Ranar Watsawa : 2018/03/26

Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa a Palastinu ya yi gargadi dangane da amfani da wani kur'ani da aka buga da kura-kurai.
Lambar Labari: 3482488    Ranar Watsawa : 2018/03/19

Bangaren kasa da kasa, wasu mutae da ba a san ko su wane ne ba sun kai farmaki kan masallacin tarihi a cikin lardin Jalil tare da gina wata rijiya a cikinsa.
Lambar Labari: 3482389    Ranar Watsawa : 2018/02/12

Bangaren kasa da kasa, Narendra Modi firayi ministan Indiya a wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
Lambar Labari: 3482387    Ranar Watsawa : 2018/02/11

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taro na nuna goyon baya ga Quds a kasar Tunisia tare da halartar kungiyoyin farar hula.
Lambar Labari: 3482317    Ranar Watsawa : 2018/01/20

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya
Lambar Labari: 3482243    Ranar Watsawa : 2017/12/27

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da hare-haren da jiragen yakin HKI suke kaiwa kan yankin Gaza a kasar Palasdinu ya karu zuwa hudu
Lambar Labari: 3482182    Ranar Watsawa : 2017/12/09

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da farmakia kan masallaci Abu Hurairah a dake yankin Aizariya gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481791    Ranar Watsawa : 2017/08/12