Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa yan ta’adda sun so su dagula dangantaka mai kyau da take tsakanin kasashen Iran da Pakistan.
Lambar Labari: 3483571 Ranar Watsawa : 2019/04/23
Kasashen Iran da Pakistan na shirin kafa wata runduna ta hadin gwiwa a tsakaninsu domin gudanar da ayyukan tsaroa kan iyakokinsu.
Lambar Labari: 3483567 Ranar Watsawa : 2019/04/22
Jami'an kasar Pakistan sun kame wasu mutane su 7 bayan samun su da laifin keta alfarmar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483506 Ranar Watsawa : 2019/03/29
Gwamnatin kasar Amurka ta ce dole ne gwamnatin kasar Pakistan ta dauki matakan da suka dace a kan 'yan ta'adda a kasar.
Lambar Labari: 3483452 Ranar Watsawa : 2019/03/12
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta gargadi gwamnatin India dangane da ci gaba da kai wa kasar Pakistan hari, tare bayyana hakan a matsayin lamari mai matukar hadari.
Lambar Labari: 3483409 Ranar Watsawa : 2019/02/27
Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin jumma'a a nan Tehran, ya yi kira ga kasar Pakistan da kada ta zama sansanon horar da yan ta'adda masu cutar da kasashe makobta.
Lambar Labari: 3483394 Ranar Watsawa : 2019/02/22
Bangaren kasa da , an rubuta wani kwafin kur’ani mai tsari ami tsawon mita 16 a garin Faisal Abad na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482964 Ranar Watsawa : 2018/09/08
Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon ta bada sanarwan dakatar da tallafin dalar Amurka miliyon 300 da take bawa kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482950 Ranar Watsawa : 2018/09/03
Bangaren kasa da kasa, Imran Khan ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Firayi ministan kasar Pakistan, bayan da jam'iyyarsa ta lashe zaben 'yan majalisar da aka gudanar a cikin watan Yulin da ya gabata.
Lambar Labari: 3482906 Ranar Watsawa : 2018/08/19
Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga biyu sun harbe Maulana Habibillah Mingal daya daga cikin jagororin kungiyar jama’at Ulama Islam a Pakistan.
Lambar Labari: 3482681 Ranar Watsawa : 2018/05/21
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta'addanci ta Daesh ta yi barazanar kaddamar da hare-hare a kan mabiya addinin kirista a lokacin gudanar da bukuwansu a duniya.
Lambar Labari: 3482540 Ranar Watsawa : 2018/04/04
Bangaren kasa da kasa, daruruwan ‘yan kasashen ketare ne ke ci gaba da halartar wani shirin bayar da horo da aka bude a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482444 Ranar Watsawa : 2018/03/02
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kara wa juna kan harkokin bankin musulunci a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482396 Ranar Watsawa : 2018/02/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bude gasar kur'ani ta duniya mai taken Fatima Bint Mubarak a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482096 Ranar Watsawa : 2017/11/13
Bangaren ksa da kasa, akalla mutane 12 ne suka yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a wani wurin ziyara na ‘yan shi’a a yankina Baluchestan na Pakistan.
Lambar Labari: 3481973 Ranar Watsawa : 2017/10/06
Bangaren kasa da kasa, An raba abinci kyauta ga jama'a a ranar Ghadir a jahar Sanad da ke kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481884 Ranar Watsawa : 2017/09/11
Bangaren kasa da kasa, Hafez Akbar shi ne imami mafi karancin shkaru a kasar Amurka, wada kuma ya hardace ku’ani mai sari tun yana da shekaru 9 da haihuwa.
Lambar Labari: 3481822 Ranar Watsawa : 2017/08/22
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan mauludin Imam Ridha (AS) a birane daban-daban na kasar Pakistan musamman ma a lardin baluchestan.
Lambar Labari: 3481769 Ranar Watsawa : 2017/08/05
Bangaren kasa da kasa, Brgam Mahmudeh Mamnun Hussain matar shugaban kasar Pakistan ta bude wani taro kan kur'ani a jami'ar Islam abad
Lambar Labari: 3481550 Ranar Watsawa : 2017/05/25
Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai kan tawagar jami'an gwamnatin Pakistan a lardin Boulochistan na kasar Pakistan da ya yi sanadiyyar mutuwa da jikkata mutane masu yawa.
Lambar Labari: 3481510 Ranar Watsawa : 2017/05/13