iqna

IQNA

batunci
Shugaban Cibiyar Tattaunawar Addinai da Al'adu a Labanon:
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar tattaunawa kan addinai da al'adu a kasar Labanon ya dauki harin da Charlie Hebdo ya kai wa hukumomin addini a matsayin ta'addancin al'adu tare da keta ka'idojin addini da na bil'adama tare da jaddada cewa: Faransa ta gaggauta neman afuwa kan wannan danyen aikin.
Lambar Labari: 3488477    Ranar Watsawa : 2023/01/09

Tehran (IQNA) Kwamitin musulmin Amurka ya yabawa Ilhan Omar ‘yar Majalisar Musulma bisa irin hidimar da take yi wa al’ummar Musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3486642    Ranar Watsawa : 2021/12/04

Tehran (IQNA) Joe Biden zai kawo karshen dokar Donald Trump ta hana izinin shiga ga wasu daga cikin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3485351    Ranar Watsawa : 2020/11/10

Tehran (IQNA) musulmi a sassa daban-daban na duniya sun gudanar da gangami a ko’ina a cikin fadin duniya a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, domin nuna rashin amincewa da cin zarafi da kuma batunci ga manzon Allah (SAW) da kuma goyon bayan da shugaban Faransa Macron ya nuna kan batunci n.
Lambar Labari: 3485342    Ranar Watsawa : 2020/11/07

Tehran (IQNA) ma’aiktar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Faransa da ke Tehran, domin mika masa sako na bacin rai dangane da cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485309    Ranar Watsawa : 2020/10/27

Tehran (IQNA) sakamakon cin zarafin manzon Allah (SAW) Macron na ci gaba da shan martani.
Lambar Labari: 3485306    Ranar Watsawa : 2020/10/26

Tehran (IQNA) Isma’il Haniyya ya bayyana cewa, kulla alaka da mahukuntan Sudan suka yi da yahudawan Isra’ila, ba bisa ra’ayin jama’ar kasar suka yi haka ba.
Lambar Labari: 3485305    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, ci gaba da yin batunci da tozarci ga manzon Allah (SAW) a kasar Faransa abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3485302    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) kungiyoyin Hamas PLO sun yi Allawadai da kalaman cin zarafi da tsohon jami’in gwamnatin Saudiyya ya yi kan falastinawa.
Lambar Labari: 3485263    Ranar Watsawa : 2020/10/10

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen muuslmi ta yi Allawadai da kakkausar murya, dangane da gasar zanen batunci a kan addinin muslunci da wasu masu kiyayya da addinin muslunci suka shirya a kasar Holland.
Lambar Labari: 3482940    Ranar Watsawa : 2018/08/31

Bangaren kasa da kasa, Kotun masarautar kama karya ta Bahrain ta daure shugaban cibiyar kare hakkokin bil adama a kasar Nabil Rajab shekaru biyar a gidan kaso.
Lambar Labari: 3482415    Ranar Watsawa : 2018/02/21

Bangaren kasa da kasa, cincirindon Amurka ne suka gudanar da wani gangamia yau a garin Los ngele na Amurka domin nuna adawa da shirin Trumpna korar baki.
Lambar Labari: 3482003    Ranar Watsawa : 2017/10/15

Bangaren kasa da kasa, Gwamnan birnin Jakarta na kasar Indonesia na fuskantar gagarumar zanga-zanga daga dubban musulmi mazauna birnin, sakamakon wasu kalaman batunci kan kur'an mai tsarki da ake cewa magajin garin birnin ya yi.
Lambar Labari: 3480906    Ranar Watsawa : 2016/11/04