iqna

IQNA

tambaya
IQNA - An shiga rana ta biyu ta gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Iran a yayin da wasu masana suka gabatar da tambaya kan yadda ake gudanar da gasar kur'ani mai tsarki a lokaci guda ga dalibai da manya.
Lambar Labari: 3490660    Ranar Watsawa : 2024/02/18

Mene ne kur'ani? / 31
Tehran (IQNA) A tsawon tarihi, daya daga cikin batutuwan da masana kimiyya da masana falsafa suka yi magana akai shi ne batun sanin sifofin Allah. Kasancewar wannan bahasin yana daya daga cikin mas'alolin da suke kan gabar imani da kafirci kuma a kowane lokaci mutum yana iya rasa duniya da lahira da 'yar zamewa, yana da matukar muhimmanci a san ra'ayin wahayi game da wannan lamari.
Lambar Labari: 3489844    Ranar Watsawa : 2023/09/19

Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) / 17
Tehran (IQNA) Annabi Musa (AS) a matsayinsa na daya daga cikin manya-manyan annabawa kuma na farko, ya yi amfani da hanyar tambaya da amsa wajen ilmantar da mutane daban-daban, wanda ya zo a cikin Alkur'ani.
Lambar Labari: 3489601    Ranar Watsawa : 2023/08/06

Me Kur'ani ke cewa (54)
Tehran (IQNA) Zaɓin zaɓi yana ɗaya daga cikin halayen ɗan adam. Kowane zabi yana da nasa sakamakon, kuma Alkur'ani mai girma da ya yi ishara da wannan muhimmin lamari na rayuwar dan'adam ya bayyana sakamakon ayyukansa karara.
Lambar Labari: 3489299    Ranar Watsawa : 2023/06/12

Tehran (IQNA) Birtaniya ta sanar da cewa ba za ta ba Rasmus Paludan izinin shiga kasar ba, dan siyasar kasar Denmark mai tsatsauran ra'ayi da ke da niyyar kona kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3488850    Ranar Watsawa : 2023/03/22

Hirar IQNA da Mohammad Mahdi Haqgorian
Yayin da yake ishara da yadda ya shagaltu da koyarwa a makaranta da jami'a da kuma yada kur'ani a yanar gizo duniya, Mohammad Mahdi Haqgorian ya bayyana dalilansa na ficewa daga gasar kur'ani: Bayan ganawar da na yi da Jagoran a shekarar 2013. Na yanke shawarar barin har abada, na bar gasar.
Lambar Labari: 3488253    Ranar Watsawa : 2022/11/29

Tehran (IQNA) 'Yan sandan Biritaniya sun sake samun kansu cikin wata badakalar wariyar launin fata da ta biyo bayan kisan wani bakar fata da ba shi da makami a Kudancin Landan da wasu jami'ai dauke da makamai suka yi a ranar 5 ga watan Satumba.
Lambar Labari: 3487875    Ranar Watsawa : 2022/09/18

Tehran (IQNA) Allah shi ne kadai mahaliccin talikai kuma yana shiryar da halittu  Amma wasu ba su yarda da wannan shiriyar ba, sai suka zabi wanin Allah a matsayin majibincinsu; Amma wannan zabin kamar zabar makanta ne da tafiya a kan tafarkin duhu.
Lambar Labari: 3487195    Ranar Watsawa : 2022/04/20

Tehran (IQNA) Farfesa Kurt Richardson Farfesa ne na Addinin Ebrahimi a Jami'ar Toronto Kanada, wanda bayyana zuwan mai ceto a matsayin jigo da dukkanin addinai suka yi iamni da shi.
Lambar Labari: 3487074    Ranar Watsawa : 2022/03/20

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Salah dan wasan kwalon kafa na Masar da ke wasa a Liverpool ya bayyana cewa zai yi azumia  ranar wasan karshen na kofin turai.
Lambar Labari: 3482680    Ranar Watsawa : 2018/05/21