Labarai Na Musamman
IQNA - sama da malamai 90 da limamai da shugabannin al’umma da cibiyoyi daga Amurka da sauran kasashe sun fitar da wata takardar kira ta hadin gwiwa inda...
09 Aug 2025, 20:11
Salimi ya ce:
IQNA - Jagoran tawagar kur’ani ya ce: Ayarin Arba’in ya samar da wata dama ga ‘ya’yansa wajen gabatar da halayen kur’ani mai tsarki na shugaban Shahidai...
08 Aug 2025, 16:36
IQNA – Gwamnan Karbala na kasar Iraki ya sanar da dakile wani shirin ‘yan ta’adda na kai farmaki kan maziyarta tarukan Arba’in a yankin.
08 Aug 2025, 16:48
IQNA - Masallacin Al-Alayya na kasar Oman na karni na 17 yana nuni ne da tushen wayewar Musulunci da ya mamaye yankin tsawon shekaru aru-aru.
08 Aug 2025, 16:55
IQNA - "Peter Chlkowski" masanin ilimin Iran dan asalin kasar Poland, yana da kauna da sha'awa ta musamman ga Iran, wanda hakan ya sa ya yi iya kokarinsa...
08 Aug 2025, 17:27
IQNA - A yau ne za a gudanar da taron kur'ani na kasa da kasa, tare da malamai daga kasashe daban-daban, a gefen gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na...
08 Aug 2025, 17:19
IQNA – Haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf ya kaddamar da wani gagarumin shiri na gudanar da ayyukan zyarar Arbaeen na shekarar 2025.
07 Aug 2025, 11:19
IQNA – Cibiyar lambar yabo ta kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa ta Dubai ta sanar da sakamakon zagayen farko na gasar, inda aka zabo mahalarta gasar karo...
07 Aug 2025, 21:02
IQNA - Wani sabon rahoto ya nuna yadda kyamar musulmi da Falasdinu ke karuwa a fadin kasar Canada tun daga watan Oktoban shekarar 2023, inda ya yi gargadin...
07 Aug 2025, 21:36
IQNA - Za a rufe lardunan Karbala da Najaf Ashraf na tsawon mako guda a ranar Arbaeen na Husaini.
06 Aug 2025, 16:05
IQNA - Bayyana wasu sabbin takardu da ke nuna hadin gwiwar Microsoft da sojojin Isra'ila wajen yi wa Falasdinawa leken asiri ya sake sanya ayar tambaya...
07 Aug 2025, 21:25
IQNA – Jenan Nabil Mohammed Nofal mahardaciyar kur’ani wanda ta wakilci kasar Falasdinu a gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 65 a kasar Malaysia.
06 Aug 2025, 16:15
IQNA - Yahudanci na Urushalima da aka mamaye yana ƙaruwa ta hanyoyi masu sarkakiya; nau'ikan na'urorin yahudawan sahyoniya daban-daban ba sa barin barbashi...
06 Aug 2025, 16:19
IQNA - Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya yi watsi da kiraye-kirayen da kungiyar gwagwarmayar ta ke yi na kwance damarar makamai, yana mai jaddada...
06 Aug 2025, 17:07