IQNA

Martanin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta mayar wa Mohamed Salah dangane da shahadar  dan wasan kwallon Palestine

Martanin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta mayar wa Mohamed Salah dangane da shahadar  dan wasan kwallon Palestine

IQNA - Sojojin Isra'ila sun mayar da martani mai cike da kura-kurai ga Mohamed Salah, tauraron kwallon kafa na Masar, game da shahadar Suleiman al-Obeid, tsohon dan wasan kasar Falasdinu a Gaza.
16:52 , 2025 Aug 12
Karatun

Karatun "Javad Foroughi"

IQNA - Karatun kur'ani mai girma, wanda saurarensa yana sanyaya zuciya natsuwa. A cikin wannan shiri an tattara kyawawan muryoyi na karatun kur'ani na fitattun mahardatan Iraniyawa. A ƙasa za ku ga wani yanki na karatun Javad Foroughi, makarancin kur’ani na kasa da kasa. Tare da fatan hakan zai zama mai amfani gare mu baki daya.
16:28 , 2025 Aug 12
Kungiyoyin Musulmin Holland sun zargi Geert Wilders da kalaman kiyayya a zaben bayan zabe

Kungiyoyin Musulmin Holland sun zargi Geert Wilders da kalaman kiyayya a zaben bayan zabe

IQNA – Kungiyoyin Musulunci 14 na kasar Netherland sun shigar da kara kan wani dan siyasa mai kyamar musulmi Geert Wilders.
16:13 , 2025 Aug 12
Tuna da Maulidin Manzon Allah (SAW) a Makarantar Kur'ani ta Yaman

Tuna da Maulidin Manzon Allah (SAW) a Makarantar Kur'ani ta Yaman

IQNA - Babbar makarantar koyar da ilimin kur’ani da kur’ani reshen ‘yan’uwa mata da ke Sanaa babban birnin kasar Yemen ta fara gudanar da ayyukanta da tarukan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah (SAW) a yau Litinin.
16:01 , 2025 Aug 12
Iraki: Ba a sami wani keta tsaro a tattakin Arbaeen ba

Iraki: Ba a sami wani keta tsaro a tattakin Arbaeen ba

IQNA - Kwamitin koli na daidaita miliyoyin alhazai a kasar Iraki ya jaddada cewa, kawo yanzu ba a samu wani laifin da ya shafi tsaro ba. A sa'i daya kuma, filin jirgin saman Najaf Ashraf ya sanar a ranar Litinin cewa, fasinjoji 127,000 ne suka shiga lardin tun farkon watan Safar don halartar taron Arbaeen na Imam Husaini (AS).
15:42 , 2025 Aug 12
Suratul Tariq; Daga Sirrin Tauraro Mai Tsinkaya Zuwa Waraka Daga Bala’oi

Suratul Tariq; Daga Sirrin Tauraro Mai Tsinkaya Zuwa Waraka Daga Bala’oi

IQNA - Suratul Tariq tana magana ne kan tauraro mai ban mamaki kuma yana da alkawuran sama da tasirin banmamaki ga jiki da ruhi a boye a cikin zuciyarsa; wata taska ta kyawawan dabi'u wacce duka jagora ce kan tafarkin kusancin Ubangiji da mafaka daga bala'o'i da wahala.
15:23 , 2025 Aug 12
Jami'I  Ya yi  Dubi kan Hidimomin Da Aka Yiwa masu ziyarar Arbaeen

Jami'I Ya yi Dubi kan Hidimomin Da Aka Yiwa masu ziyarar Arbaeen

IQNA - Wakilin jagoran juyin juya halin musulunci a harkokin ayyukan ziyara da sauran jami'an kasar Iran da ke birnin Karbala na kasar Iraki sun duba irin ayyukan da ake yi wa masu ziyarar Arbaeen.
16:44 , 2025 Aug 11
Fiye da tashoshin talabijin 80 da ke kan tauraron dan adam ne suke daukar tarukan arbaeen na wannan shekara

Fiye da tashoshin talabijin 80 da ke kan tauraron dan adam ne suke daukar tarukan arbaeen na wannan shekara

IQNA - Bangaren yada labarai na Haramin Abbasi ya sanar da daukar shirye-shirye na musamman na tattakin Arbaeen kai tsaye a tashoshin tauraron dan adam sama da 80.
16:34 , 2025 Aug 11
Makoki na Shahadar Imam Husaini (AS) Tushen Soyayya ne

Makoki na Shahadar Imam Husaini (AS) Tushen Soyayya ne

IQNA – Wani farfesa a fannin addini dan kasar Amurka ya ce a duk shekara ana gudanar da zaman makokin Imam Husaini (AS) da wani labari da ke karfafa kyawawan halaye kamar jajircewa da kyautatawa da hakuri.
16:11 , 2025 Aug 11
Sheikh Al-Azhar ya gana da daliban kur'ani a makarantar Imam Tayyib da ke kasar Masar

Sheikh Al-Azhar ya gana da daliban kur'ani a makarantar Imam Tayyib da ke kasar Masar

IQNA - A wata ganawa da ya yi da daliban kur’ani na kasashen waje a makarantar haddar Alkur’ani ta Imam Tayyib, Sheikh Al-Azhar ya bayyana irin abubuwan da ya faru a cikin kur’ani mai tsarki a lokacin da ya je makarantarsa ta kauyensu.
16:03 , 2025 Aug 11
Yan Uwa Matan Gaza Su Uku Sun Haddace Al-Qur'ani Gaba Daya A Yayin Yaki, Yunwa, Kaura

Yan Uwa Matan Gaza Su Uku Sun Haddace Al-Qur'ani Gaba Daya A Yayin Yaki, Yunwa, Kaura

IQNA – A Gaza da yaki ya daidaita wasu ‘yan uwa Palastinawa mata uku sun kammala haddar kur’ani baki daya, duk kuwa da yadda Isra’ila ta yi fama da hare-haren bama-bamai, gudun hijira da kuma yunwa mai tsanani.
15:50 , 2025 Aug 11
Shirin kur'ani a kasar Iraki tare da halartar masana daga tashar

Shirin kur'ani a kasar Iraki tare da halartar masana daga tashar "Mehafil" ta Channel 3

IQNA - Kwararru na musamman daga shirin "Mehafil" za su gudanar da tarukan kur'ani a jerin gwano daban-daban a kan hanyar tattakin Arba'in daga ranar Litinin zuwa Laraba na wannan mako.
15:46 , 2025 Aug 11
Kungiyar Matasa makaranta kur’ani ta Uswah ta kasa; A mataki tare da masu ziyarar Arbaeen na Husaini

Kungiyar Matasa makaranta kur’ani ta Uswah ta kasa; A mataki tare da masu ziyarar Arbaeen na Husaini

IQNA - Manufofin tawagar matasa masu karatun Uswah na kasa sun hada da sanin falsafar gwagwarmayar Aba Abdullah (AS) da samar da wani tushe na himma da yarda da kai wajen gudanar da harkokin zamantakewar kur’ani, karfafawa da bunkasa bahasin kur’ani na fagen gwagwarmaya, samar da ruhin tsayin daka da juriya, sadaukar da kai da kungiyanci da sadaukar da kai.
17:10 , 2025 Aug 10
Gwamnatin Malaysia Za Ta Kara Tallafawa Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Gidauniyar Restu

Gwamnatin Malaysia Za Ta Kara Tallafawa Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Gidauniyar Restu

IQNA – Firaministan Malaysia ya ce gwamnatinsa za ta ware karin kudade ga gidauniyar Yayasan Restu don saukaka tarjamar kur’ani zuwa wasu harsuna 30, domin fadada isar da sako ga duniya.
16:14 , 2025 Aug 10
Mahalarta 14 ne suka fafata a ranar farko ta gasar kur’ani ta kasar Saudiyya

Mahalarta 14 ne suka fafata a ranar farko ta gasar kur’ani ta kasar Saudiyya

IQNA - Mahalarta 14 daga kasashe daban-daban na duniya ne suka fafata a ranar farko ta gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 45 a kasar Saudiyya a jiya Asabar 8 ga watan Agusta.
16:02 , 2025 Aug 10
1