IQNA

Yadda Mabiya Addinai Suka Gudanar Da Bukukuwan Juyi A Iran

Tehran (IQNA) mabiya addinai daban-daban a kasar Iran sun gudanar da bukukuwan nasarar juyin juya halin kasar ta hanyoyi daban-daban.

A daidai lokacin da aka gudanar da aka cika shekaru 42 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran, mabiya addinai daban-daban a cikin kasar su ma sun gudanar da nasu bukuwa ta hanyar addininsu da kuma al'adunsu.