iqna

IQNA

kisan kiyashi
Tehran (IQNA) Kwamitin musulmin Amurka ya soke taron idin karamar salla da aka shirya gudanarwa a yau a fadar White House.
Lambar Labari: 3485922    Ranar Watsawa : 2021/05/16

Tehran (IQNA) birane daban-daban na duniya, al’ummomi suna gudanar da jerin gwano domin nuan takaicinsu da kisan kiyashi n da Isra’ila take yi wa al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485911    Ranar Watsawa : 2021/05/13

Tehran (IQNA) Shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa, al’ummar musulmi za su ci gaba da kasancewa tare da al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485907    Ranar Watsawa : 2021/05/12

Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da hare-haren ta’addancin da aka kaddamar a kan fararen hula a kasar Burkina Faso.
Lambar Labari: 3485884    Ranar Watsawa : 2021/05/06

Tehran (IQNA) A yau an gudanar da gangamin nuna goyon baya ga al’ummar kasar Yemen marassa kariya da ke fusakantar kisan kiyashi daga kawancen Saudiyya.​
Lambar Labari: 3485587    Ranar Watsawa : 2021/01/25

Tehran (IQNA) Shugaban majalisar koli ta juyi a kasar Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa aikin majalisar dinkin duniya a Yemen shi ne shiga tsakani.
Lambar Labari: 3485226    Ranar Watsawa : 2020/09/28

Tehran (IQNA) shugabannin addinai a kasar Myanmar sun gudanar da zaman taro kan muhimmancin lokacin zabe domin kawo zaman lafiya da sulhu a kasar.
Lambar Labari: 3484984    Ranar Watsawa : 2020/07/14

Tehran (IQNA) Ofishin shugaban kasar Pakistan ya aike da sakon jinjina ga jagoran juyin juya halin muslunci na Iran, kan kare al’ummar musulmi na kasar India da ya yi.
Lambar Labari: 3484589    Ranar Watsawa : 2020/03/05

Kwamitin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya ya kammala dukkanin bincikensa kan rahotannin da ya harhada kan kisan gillar da aka yi wa musulmin Rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3482930    Ranar Watsawa : 2018/08/27

Bangaren kasa da kasa, jaridar Times ta bayar da rahoto dangane da halin musulmin kasar Afirka ta tsakiya suke ciki inda suke fuskantar kisan kiyashi daga kiristoci.
Lambar Labari: 3481870    Ranar Watsawa : 2017/09/06