Toronto (IQNA) Wasu kungiyoyi da masu kishin addinin Islama na kasar Canada, wadanda ke bayyana rashin jin dadinsu da goyon bayan gwamnatin kasar kan laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza, sun sanar da cewa ba za su kara goyon bayan jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi ba.
Lambar Labari: 3490279 Ranar Watsawa : 2023/12/09
Tehran (IQNA) musulmi a kasar Burtaniya sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen dakile cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485474 Ranar Watsawa : 2020/12/19
Tehran (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta sanar da cewa, yaduwar cutar corona ba zai hana daukar azumi ba.
Lambar Labari: 3484716 Ranar Watsawa : 2020/04/16
Bnagaren kasa da kasa, tawagar likitoci daga kasashe 10 suna gudanar da ayyukan lafiya a taron ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3484165 Ranar Watsawa : 2019/10/18
Bangaren kasa da kasa, Mir Masud Husainiyan shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Karbala da ke kasar Iraki ya bayyana cewa Iraniyawa miliyan uku ne za su halarci ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482048 Ranar Watsawa : 2017/10/29