iqna

IQNA

suratul Baqarah
IQNA - Suratul Baqarah mai ayoyi 286 ita ce mafi cikakkar surar ta fuskar ka’idojin Musulunci da kuma batutuwan da suka shafi addini, zamantakewa, siyasa da tattalin arziki da dama a aikace.
Lambar Labari: 3490493    Ranar Watsawa : 2024/01/17

Kuwait (IQNA) Kungiyar bayar da agaji ta kur’ani da ilimomin kur’ani ta kasar Kuwait ta gudanar da tarurrukan karantarwa da haddar Suratul Baqarah mai albarka.
Lambar Labari: 3490265    Ranar Watsawa : 2023/12/06

Tehran (IQNA) A daren jiya ne shugaba Erdoğan ya kawo karshen yakin neman zabensa da karatun kur’ani mai tsarki da kuma gabatar da addu’o’i a masallacin Hagia Sophia da ke Istanbul.
Lambar Labari: 3489144    Ranar Watsawa : 2023/05/15

Ɗaya daga cikin mafi girman abubuwan da ’yan Adam ke da shi shi ne muhalli, wanda ake ɗauka kamar baiwa ce daga Allah. Duk da haka, ta hanyar yin watsi da wannan babbar ni'ima ta Allah, mutum yana halaka ta kuma watakila yana halaka kansa!
Lambar Labari: 3489104    Ranar Watsawa : 2023/05/07

Tehran (IQNA) Vahid Khazaei ya halarci dakin daukar shirye-shirye na kamfanin dillancin labaran Iqna .
Lambar Labari: 3487580    Ranar Watsawa : 2022/07/22

TEHRAN (IQNA) – Qari dan kasar Iran Yousef Jafarzadeh ya karanta aya ta 125 a cikin suratul Baqarah a Majid al-Haram.
Lambar Labari: 3487502    Ranar Watsawa : 2022/07/04

Surorin Kur'ani (2)
Tehran (IQNA) "Baqarah" shine sunan mafi tsayin sura a cikin kur'ani mai girma, wanda ke da batutuwa na asali guda 7, gabatarwa ce ta fahimtar dukkanin surorin kur'ani.
Lambar Labari: 3487350    Ranar Watsawa : 2022/05/28

Tehran (IQNA) makarancin kur'ani dan kasar Iraki Jawad Alka'abi ya gabatar da tilawar kur'ani
Lambar Labari: 3486348    Ranar Watsawa : 2021/09/25