iqna

IQNA

birnin tehran
IQNA - ana ci gaba da gudanar da bikin baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 31 a birnin Tehran a masallacin Imam Khumaini (RA).
Lambar Labari: 3490862    Ranar Watsawa : 2024/03/24

IQNA - Shahidi Nasser Shafi'i yana daya daga cikin shahidan Qariyawa da suka zabi kare kasarsu maimakon karatu a daya daga cikin mafi kyawun jami'o'in fasaha a Iran.
Lambar Labari: 3490558    Ranar Watsawa : 2024/01/29

Tehran (IQNA) A ranar Asabar 30 ga watan Disamba ne za a fara matakin share fagen gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 40 na kasar Iran, kuma za a ci gaba da gudanar da gasar har na tsawon kwanaki uku.
Lambar Labari: 3490365    Ranar Watsawa : 2023/12/26

Tehran (IQNA) Ehsanullah Hojjati ya ce: An shirya kaddamar da sunayen littafai kusan 40 a cikin harsuna daban-daban, wadanda aka karkasa su a cikin batutuwa daban-daban, da kuma gudanar da taruka daban-daban da na musamman a bangaren kasa da kasa da majalissar Dinkin Duniya da ake shirin gudanarwa a wannan lokaci na baje kolin littafai.
Lambar Labari: 3489124    Ranar Watsawa : 2023/05/11

A dare yau za a gudanar da;
A daren yau ne 13 ga watan Afrilu za a gudanar da taron "Kima kan iyawa da ingancin karatun kur'ani na zamani a kasashen yamma" a bangaren kasa da kasa na baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 a birnin Mossala na birnin Tehran.
Lambar Labari: 3488967    Ranar Watsawa : 2023/04/13

Tehran (IQNA) "Hasan Gouri", ƙwararren masanin ƙira na Indiya, zai halarci baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 na Tehran tare da haɗin gwiwar gidan al'adun Iran a Mumbai.
Lambar Labari: 3488909    Ranar Watsawa : 2023/04/03

Tehran (IQNA) An yi Allah wadai da cin mutuncin abubuwa masu tsarki da kur'ani mai tsarki a kasar Sweden da kasashen yammacin duniya a taron manema labarai na farko na kasa da kasa da hadin kan al'ummar musulmi a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3488582    Ranar Watsawa : 2023/01/30

Tehran (IQNA) A taron farko na kasa da kasa na makarantar shahidan Soleimani a birnin Tehran, mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Shahidi Sardar Soleimani shi ne kadai ya iya hada kan duniyar musulmi wajen yakar gwamnatin sahyoniyawan a wannan zamani da muke ciki.
Lambar Labari: 3488447    Ranar Watsawa : 2023/01/04

Tehran (IQNA) A mako mai zuwa ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan kare hakkin bil-Adama na Amurka a mahangar Jagoran a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3487491    Ranar Watsawa : 2022/07/01

Tehran (IQNA) - Bangaren hijabi na baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 29 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3487216    Ranar Watsawa : 2022/04/25

Tehran (IQNA) – An bude bikin baje kolin kur’ani na kasa da kasa karo na 29 a nan Tehran a ranar 16 ga watan Afrilu da muke ciki
Lambar Labari: 3487188    Ranar Watsawa : 2022/04/19

Tehran (IQNA) - An bude bikin baje kolin kayayyakin hannu na kasa karo na 35 na kasar Iran a ranar 29 ga watan Janairu a filin baje kolin kasa da kasa na dindindin na Tehran.
Lambar Labari: 3486892    Ranar Watsawa : 2022/01/31

Tehran (IQNA) an gudanar da taron manema labarai dangane da shirin taron taron makon hadin kan musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3486435    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) a kowane dare ana gudanar da tarukan juyayin ashura a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3486211    Ranar Watsawa : 2021/08/17

Tehran (IQNA) a daren jiya aka fara gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeini.
Lambar Labari: 3486208    Ranar Watsawa : 2021/08/16

Tehran (IQNA) ana gudanar da tarukan kwanaki goma na cikar wilaya a birnin Tehran tun daga lokacin idin layya
Lambar Labari: 3486143    Ranar Watsawa : 2021/07/26

Tehran (IQNA) gangamin yara 'yan makaranta a Iran domin goyon baya ga yara a Falastinu.
Lambar Labari: 3485946    Ranar Watsawa : 2021/05/25

Tehran (IQNA) saboda dalilai na kiwon lafiya da kuma takaita zirga-zirgar jama'a ba a samu gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a Tehran ba.
Lambar Labari: 3485890    Ranar Watsawa : 2021/05/08

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh
Lambar Labari: 3485850    Ranar Watsawa : 2021/04/27

Tehran (IQNA) karatun kur'ani a doguwar hasumiyar Milad da ke birnin Tehran
Lambar Labari: 3485820    Ranar Watsawa : 2021/04/18