iqna

IQNA

lardin
A cewar majiyoyin cikin gida a lardin Badakhshan na kasar Afganistan, akalla mutane 10 ne suka mutu bayan da wani abu ya fashe a wani masallaci a wannan lardin .
Lambar Labari: 3489276    Ranar Watsawa : 2023/06/08

Tehran (IQNA) Gwamnan Assiut na kasar Masar "Essam Saad" ya karrama dalibai maza da mata 140 na wannan lardi da suka samu matsayi na farko a gasar "Tajvid, Azan da Abtahal Dini" a yayin wani biki.
Lambar Labari: 3488419    Ranar Watsawa : 2022/12/30

Tehran (IQNA) Jami'an tsaro a lardin Baskara na kasar Aljeriya sun sanar da tattara kwafin kur'ani mai kala 81 daga kasuwannin kasar.
Lambar Labari: 3487480    Ranar Watsawa : 2022/06/28

Tehran (IQNA) mahkunta a kasar Maar sun sanar da cewa duk da barazanar yaduwar cutar corona a duniya za a gudanar da gasar kur’ani ta duniya a kasar.
Lambar Labari: 3484574    Ranar Watsawa : 2020/03/01