iqna

IQNA

jinjiri
Surorin Kur’ani  (19)
An gabatar da sunan Maryama (AS) mahaifiyar Annabi Isa (A.S), a cikin Alkur'ani mai girma a matsayin misali na mace mai tsafta; Ko da yake ita ba annabi ba ce, amma tana da matsayi madaukaki a wajen Allah..
Lambar Labari: 3487567    Ranar Watsawa : 2022/07/19