IQNA

Tarukan watan Ramadan A Kasashen Musulmi

IQNA – Miliyoyin al’ummar musulmi a fadin duniya ne suka gudanar da azumin watan Ramadan tare da taruka daban-daban kamar karatun kur’ani, buda baki, da sallolin jam’i.
 
Abubuwan Da Ya Shafa: ramadan ، taruka ، watan ramadan ، mai alfarma