iqna

IQNA

yarjejeniyar
Tehran (IQNA) kungiyoyin Falasdinawa na Hamas da kuma Fatah, sun sha alwashin hada kansu domin tunkarar shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484943    Ranar Watsawa : 2020/07/02

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani, ya bayyana zaman da Amurka da Isra’ila da sauaran kasashen larabawan tekun fasha za su gudanar kan yarjejeniyar karni da cewa yunkuri ne na kawar da batun Palastine.
Lambar Labari: 3483679    Ranar Watsawa : 2019/05/27