Garin yana da wuraren tarihi, al'adu, da na yanayi daban-daban don haka yana ɗaya daga cikin mafi kyawun wuraren yawon buɗe ido a ƙasar, musamman lokacin bazara.
A ƙasa akwai hotuna da suka shafi wasu abubuwan tarihi da suka haɗa da kaburbura da masallatai a Shiraz.