iqna

IQNA

karbar bakunci
Tehran (IQNA) A kwanakin nan ne haramin Imam Ali (a.s) ke karbar bakunci n dimbin maziyarta da suka zo birnin Najaf Ashraf a kwanakin karshe kafin Arbaeen na Imam Hussain.
Lambar Labari: 3487801    Ranar Watsawa : 2022/09/04

KHORRAMSHAHR (IQNA) yankin  Shalamcheh a lardin Khuzestan na shirin karbar bakunci n miliyoyin maziyarta da za su gudanar da tattakin Arbaeen a makwabciyar kasar Iraki.
Lambar Labari: 3487732    Ranar Watsawa : 2022/08/22